Gabatarwa gareku samari masoya

Assalamu alaikuma jama'a sunana Mohammed Ibrahim ina mai farincikin gabatar muku da sabobon website namijinmazaje wanda zai ringa ilimantar da maza akan yanda zasu ringa tafiyantar da soyayyar su ga macen dasuke so ko kuma ilimantar daku akan wace hanya yakamata kabi domin samun soyayyar mace ko kuma ilimantar daku akan meyasa macen dakake matukar so bata amsa soyayyar ka ko kuma wani abune kesa mace taso namiji a yanda yake dakuma sauran abubuwan dasuke shafi soyayya tsakanin mace da namiji kuma kuna da daman turo da tambayoyi da neman shawar wari akan abinda yashafi alakar ku da wa inda kuke
https://drive.google.com/file/d/1lz8KHOxV4KI4PwXLQzCQL2JvUljhTkm4/view?usp=sharing
soyayya dasu in Allah ya yarda mukuma zamu amsa muku tambayoyin ku ko baku shawara akan matsalolin ku nagode.

domin downloading pdf akan soyayya danna download.

littafin styles