Gyara kayanka ( yanda ake yanka armhole)

 GYARA KAYANKA!!!



Salam a yau gyarn namu na yau shine yanda ake yankan armhole wato gurin ramin hannu.


Mutane da yawa suna dauka ana yanka ramin hannu ne direct kawai straight daga kafada har sai ka sakko kasa kamin ka juya to ba haka bane.


Ana yanka ramin hannu kamar yanda zaku gani a hoto idan kafara yanka shi daga kafada idan ka zo ta tsakya zaka dan shigo ciki da kamar rabin inci kamin sai ka cigaba da yankawa har kayi shape din gurin hammata. Ku kalli hotinan da kyau zaku gane abinda nake nufi.

Domin downloading Android application din mu na styles sai ku danna Endless Ankara styles 2022